top of page
  • galadimaabdulkarim

SANATA KWARI :WAKILIN JAMA'A 

Updated: Oct 17, 2019

A yau, Laraba, 2 ga watan satumba 2019, Sanata Suleiman Abdu Kwari a matsayin sa na shugaban kwamitin kula da hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa na majalisar dattijai, ( Senate Committee on Anti-Corruption and Financial Crimes), ya jagoranci zaman kaddamar da kwamitin tare da sauran mambobin Ita wannan kwamiti. Ita dai wannan kwamiti nada alhakin sanya ido dan gane da aiyukan hukumomi irinsu "EFCC" da "ICPC" da "NFIU" da abubuwan da suka dangance su.

18 views2 comments
Seal_of_the_Senate_of_Nigeria.svg.png
bottom of page